Rapkheengx Sarki (Manaaa, the-the beat maker) Zo ki bani so-so-so Ki bani so-so-so Zo ki bani so-so-so Ki bani so-so-so See this lady She gat gorgeous face love her beauty For your love I keep acting so guilty Such amazing girl looking so pretty Oh-wuh-wuh-wuh-woah Zuciya kinsosa Kinsa jijiya ya motsa Taho muyi rawan makosa Kizo naganki fah na qosa Oh na-na-na Taho zauna Zo mu tattauna Nmm baby na Zo ki bani Soyayya (Zo ki bani) Zo ki bani Soyayya (Taho zo ki bani) Zo ki bani Soyayya Zo ki bani so-so-so (So-so) Ki bani so-so-so (So-so) Zo ki bani Soyayya (Zo ki bani) Zo ki bani Soyayya (Taho zo ki bani) Zo ki bani Soyayya Zo ki bani Soyayya Zo ki bani so-so-so (So-so) Ki bani so-so-so (So-so) Da naganta nabi tah sai na scope'ah tah (Sai na scope'ah tah) Then I gave her a ride to home cikin mota nah (Cikin mota nah) I was throwing her flows with a full attack (Full attack) (Till I made her cheeks blushing back to back) But she said!!! "Am not type of guy she can really date" Said "She's 'bout to marry already fixed a date" "Just in fact am, already late" "Let me face my fears" oh-wuh-wuh-wuh-woah Zo ki bani so-so-so (So-so) Ki bani so-so-so (So-so) Zo ki bani so-so-so (So-so) Ki bani so-so-so (So-so) Zuciya kinsosa Kinsa jijiya ya motsa Taho muyi rawan makosa Kizo naganki fah na qosa Oh na-na-na Taho zauna Zo mu tattauna Nmm baby na Zuciya kinsosa Kinsa jijiya ya motsa Taho muyi rawan makosa Kizo naganki fah na gosa Oh na-na-na Taho zauna Zo mu tattauna Nmm baby na (Nmm baby na aaaah) (Manaaa, the-the beat maker)
Rapkheengx的其他专辑
- 1731600000000
- 1728576000000
- 1654099200000
- 1646064000000
- 1629907200000
- 1629907200000
- 1629475200000