I've been calling your Phone kin ki dagawa Kin saka ni ina tunanin Shin laifin me ne na yi Dare da rana tunaninki Nake saqawa Temakanni ki daga wayata Muryarki na dan ji Ki sani cewa fushi naki Ni dai bana iya jura Ni zan iya yin komai dan Naga kina yin dariya Ko ina yin bacci Kece a mafarki In ina yin kunci Buri na na ganki Ko ina yin bacci Kece a mafarki In ina yin kunci Buri na na ganki Ko ina yin bacci Kece a mafarki In ina yin kunci Buri na na ganki Ni na dau Alkawari Soyayya ni bani bari Indai zaki bani so Nima zana baki so I just wish you could see my down You're the reason am feeling down When you talk to me I'm feeling calm Whenever you call I'll be there I've been calling your Phone kin ki dagawa Kin saka ni ina tunanin Shin laifin me ne na yi Dare da rana Tunaninki nake saqawa Temakanni ki daga Wayata muryarki na dan ji Ki sani cewa fushi naki Ni dai bana iya jura Ni zan iya yin komai Dan naga kina yin dariya Ko ina yin bacci kece a mafarki In ina yin kunci buri na na ganki Ko ina yin bacci kece a mafarki In ina yin kunci buri na na ganki Ko ina yin bacci kece a mafarki In ina yin kunci buri na na ganki Ni na dau Alkawari Soyayya ni bani bari Indai zaki bani so Nima zana baki so I just wish you could see my down You're the reason am feeling down When you talk to me I'm feeling calm Whenever you call I'll be there I just wish you could see my down You're the reason am feeling down When you talk to me I'm feeling calm Whenever you call I'll be there
YK Designer的其他专辑
- 1724774400000
- 1722096000000
- 1647705600000
- 1643040000000
- 1632931200000
- 1622390400000