SABON RAI DON KOWA INTRO: Dukkan duniya za ta gi ka Dukkan rayuwan mu za mu bi ka Dukkan Al’umma ga bisharan Almasihu Bisharan mulkin Ubangiji VERSE 1 Glory in the highest ina hurry to obey His highness Munzo ne mu chanza planet Da bangaskiya than is timeless Ikon Isa, tabacheche a gare mu coz we armed yes Take nations and towns villages and harmlets Wa’azi ako ina screaming loud like sirens Daga Yesu zuwa farkon missionary in Africa Goerge Smit, David Livingstone Binharm da SIM Ga Pa Elton, Baba Egbe, Paul Gindiri Ambassadors with beautiful feet have never known defeat A dukan duniya yanchin mune kawo haske kaman sa’fe Masu noma, masu taki An bamu zarafi muyi shuki gajimarai zub da ruwa Rana haska Yesu ke mulki Shi yace muje mai Nassara ne kadai Sarki Yan uwa mu tashi staye yanzu fa mu muke da aiki For generations the passion of Christ has been on Sojoji mu dauke gichiye don’t sleep on Almajirtar da dukkan al’ummai Christ won Be faithful to pass the legacy coz Jesus Christ is coming, Kafin zuwan sa sai mun gama sheda bisharan mulki sa a kowata panni Domin kowa ya Sani CHORUS Sabon Rai Don Kowa Sabon rai Don Kowa Sabon Rai Don Kowa Sabon rai Don Kowa Aniyar mu kenan mu nema yan’uwa Wadanda basu san Sabon rai nan ba Addua’ar mu kenan mu nema yan’uwa Wadanda basu san Sabon rai nan ba VERSE 2 Sana’an Uban mu, muka gada Rai harabada na kyauta wato YESU shine kadai hanya zuwa wurin Uba Jacobs ladder Sujada in the Spirit & Truth yana da lada Ko antare hanya dole muje a jirgi ko okada We won’t loose souls in the fold babu asara Litafin Mai Sarki a kowani harche samuyi fasara Yesu ya bamu nasara Africa loving God must be more native than Ankara mix prayers and the word like say na yam and akara Babu hutu sai dukan duniya Sun gaskanta gare Shi Da furuchi na bari wutan Ruhaniya ya tashi Daukaka ga Yesu don shike tada matatu Ku gaskanta da Uba don bangaskiyan ku ya karfafu Multiply disciples masu kauna tabacheche za suji umurnin Yesu kuma suyi masa biyaya Babu son kai ku rabawa kowa sabon rai Don ni na ba Rai na jinina kade ke fansa Ni kade ke wanke zunubai sabon wanka Zamu je dukkan duniya, muyi waza’aji, mune Malamai, koya musu darasi mu tuge karfin iblis, muna kowa wuta a titi kaman gobaran petri achikin tanka don duk Wanda ya Bada gaskiya ya sanka OUTRO: Dukkan duniya za ta gi ka Dukkan rayuwan mu za mu bi ka Dukkan Al’umma ga bisharan Almasihu Bisharan mulkin Ubangiji
G Feelingz的其他专辑
- JMP Records , James A4C , Swag Mentor , G Feelingz , Spintex , Storm Play , Haye Frama , God's Apprentice , JoshBeatz